ClassiQ, M.I Abaga - Gudu lyrics

[ClassiQ, M.I Abaga - Gudu lyrics]

Wayyo! Itz classiq wai wai wai
Arewa mafia classiq wayyo!
MI ehh

Jimana kaii jimana kaii
Yaa kai

Sunata bige bige sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu suna gudu
Muna bugu suna gudu
Muna bugu suna gudu
Muna haaba gudu suna kaii gudu
CLASSIQ

Toh munaa bugu suna gudu
Ikon Allah ne no b vour
Flows soft heavy waallahy ana faasa mour
Nafaso ri hawatta tudu arewa gabbas har kudu
Bawani Kano har germany
The boy the boy he looks like Maru ru
Basu da ganewa ahh
Micon na pies munata zanewa ahh
Computation nata karewa
Babu irin mafian nan ah Arewa
Bani d flows sikri sunata zamewa sunata fadi
Kasa muna sharewa masa kal
Jama'a sunata barewa
Kamar sir tafawa balewa muna taa balewa Ehh

Sunata bige bige sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu suna gudu
Muna bugu suna gudu
Muna bugu suna gudu
Muna haaba gudu suna kaii gudu
MI ABAGA

Classiq gaskiya is difficult because Hausa
Na bai nuna sosai bah
Amma hakan zan ce tundaa wannan golee
Suna gudu kamar kura yaga
Kuskule koh kuskule yaga kare
Muna kashesu daga lord zuwaa Cyprus
Harma a cikin maye kukasa akasa fiskanna
Akan kowane abinda suka shaa
Or my God muna pose muna foshe
Bana rush baruwan mu daa lose
Shout out to my nuggur classiq
Kallesu rappers mune magani mtsssw manta
Da su sai warin baki da karam bani ahhh!

Sunata bige bige sunata shige shige
Sunkasa muka tsallake yaran zaki wane rake
Yan matan Na leke leke
Amman mu baamu dauke dauke toh
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke
Muna bugu suna gudu
Muna bugu suna gudu
Muna bugu suna gudu
Muna haaba gudu suna kaii gudu
Classiq and MI abaga back with
The banger aii dole kujimu
Nobody father them father kufito
Sai kubimu ahh (Your father)
Kai idan suka ganmu suna ihuu Ahh
Always dropping the track aii munki mu gaji

Shaaaaaahh shaaaaah

Shaaaaaahh!

Shaaaaah

Shaaaaah

Sunata bige bige sunata shige shige
Sun kasa muka tsallake yaran zaki wani rake
Yan matan na leke leke
Amman mu bamu dauke dauke
Haba baby cool down mana aii ina sane da ke

Sunata bige bige suna ta shige shige
Yan matan na leke leke

END

Team coolestkid

Arewa mafia

Interpretation for


Add Interpretation

Add extended interpretation

If you know what the artist is talking about, can read between the lines, and know the history of the song, you can add interpretation to the lyrics. After checking by our editors, we will add it as the official interpretation of the song!

Latest added interpretations to lyrics

A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z #
Interpret